Zayn Africa
Mawakin Nijeriya
An taskan ce wannan muƙalar a cikin jerin Muƙaloli_masu_kyau a Hausa Wikipedia
Ana sa ran wata rana wannan muƙalar zata kasance a Babban Shafin Muƙalar mu a yau |
Abdulmajid Aliyu (an haifeshi a ranar 1 ga watan Yuni, shekarata alif 1994), An haifeshi a garin Kaduna da ke ƙasar Najeriya a ranar 1 ga Yuni na shekarar alif 1994, wanda aka fi sani da Zayn Africa, sunan sa na yanka shi ne Abdulmajid Aliyu Zubair, Ya kasance, mawaƙi ne a Najeriya, bangaran ingausa Hausa da Hip hop.[1]
Zayn Africa | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Abdulmajid Aliyu |
Haihuwa | Jahar Kaduna, 1 ga Yuni, 1994 (30 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Bayero |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi, mai rubuta waka da mai tsara |
Artistic movement |
pop music (en) rhythm and blues (en) hip hop music (en) urban contemporary (en) Afrobeats |
Kayan kida | murya |
Ilimi
gyara sasheZayn Africa Ya yi makarantar firamare da sakandari a makarantar sojoji ta Command, (CSSKD) da ke a Kakuri a cikin jahar Kaduna, yayi kuma karatunsa na jami’a a bangaren gyaran kwamfuta wato Computer Engineering a Jami’ar Bayero dake garin Kano.[2]
Waka
gyara sasheZayn Africa ya fara waƙoƙin gambarar,Hausa ta zamani Hausa HipHop, pop da Afro a cikin ƙungiyarsu ta Yaran North Side (YNS).[3]
S/n | Waka | Shekara | Albam |
---|---|---|---|
1 | Saurara | ||
2 | Don’t Cry | ||
4 | Don’t Cry : tare da Babsin | ||
5 | Kece On My Mind | ||
6 | Mamanmu | ||
7 | Mamanmu : tare da DJ AB da Feezy | ||
8 | Kishiya : tare da Feezy | ||
9 | Kije Gida | ||
10 | Banga Wata Ba | ||
11 | Ki Dawo | ||
12 | You Want It : tare da DJ AB da Feezy |
Awards
gyara sasheAwards | Event | Prize | Result | Ref | |
---|---|---|---|---|---|
2013 | Northern Nigeria Entertainment Awards | Northern Nigeria Best Singer of the Year | Himself | Lashewa | [7] |
2016 | All Africa Music Awards | Best African RnB/Soul | Mamanmu (Song) | Ayyanawa | [8] |
2017 | Northern Nigeria Entertainment Awards | R&B Artist of The Year | Himself | Lashewa | [9] |
2017 | African Muzik Magazine | Album Of The Year | The Relationship | Ayyanawa | [10] |
Diddigin bayanai na waje
gyara sasheZayn Africa a Instagram.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Tarihin Mawaki Zayn Africa". Al Ummar Hausa. Retrieved 2021-01-21.
- ↑ I was born with music talent – Zayn Africa Archived 2021-01-17 at the Wayback Machine. Daily Nigerian. Retrieved 2021-01-21.
- ↑ "Zayn Africa, Afro R&B, and the quest to overhaul north's music narrative". TheCable Lifestyle News. Retrieved 2020-07-14.
- ↑ "Zayn Africa: Why Hausa is language of my art" Archived 2020-07-14 at the Wayback Machine. Daily Trust Newspapers. Retrieved 2020-07-14.
- ↑ Meet Zayn Africa, Nigerian Multi-Talented Singer and Songwriter Archived 2021-01-28 at the Wayback Machine Boisenews Now. Retrieved 2021-01-21.
- ↑ Meet Zayn Africa, Nigerian Multi-Talented Singer and Songwriter Archived 2021-01-28 at the Wayback Machine Share Marketers News. Retrieved 2021-01-21.
- ↑ Blueprint (2020-07-12). "Meet Zayn Africa, Nigerian entertainment artist". Latest Nigerian News. Retrieved 2020-08-01.
- ↑ Pierrenewsheadlines.com (2021-01-20). "Meet Zayn Africa, Nigerian Multi-Talented Singer and Songwriter". Pierre News Headlines. Retrieved 2021-01-21.
- ↑ Obtech (2020-06-19). "Zayn Africa, Afro R&B, and the quest to overhaul north's music narrative – TheCable Lifestyle". Naija Premium. Archived from the original on 2021-07-16. Retrieved 2020-08-01.
- ↑ Digitaljournal.com (2021-01-20). "Meet Zayn Africa, Nigerian multi-talented singer and songwriter". Digital Journal.