Zannah Umar Mustapha (1966 – 15 ga watan Agustan 2015) ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya yi mataimakin gwamnan jihar Borno daga shekarar 2011 har zuwa rasuwarsa a cikin shekarar 2015.[1][2][3][4]

Zannah Mustapha (ɗan siyasa)
Mataimakin gwamnan jahar Borno

Rayuwa
Haihuwa 1966
ƙasa Najeriya
Mutuwa Jahar Yola, 15 ga Augusta, 2015
Karatu
Makaranta Jami'ar Maiduguri
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Manazarta

gyara sashe