Félix Houphouët-Boigny
Félix Houphouët-Boigny (lafazi: /feliks ufuhet bwanyi/)[1] (An haife shi ranar 18 ga watan Oktuba, 1905) a Yamoussoukro, Côte d'Ivoire. ɗan siyasan kasar Côte d'Ivoire ne.
Farkon rayuwa da karatu
gyara sasheSiyasa
gyara sasheShugaban kasa
gyara sasheFélix Houphouët-Boigny shugaban kasar Côte d'Ivoire ne daga Nuwamba a shekara ta 1960 zuwa Disamba a shekara ta 1993 (kafin Henri Konan Bédié).
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
- ↑ Noble, Kenneth B. (8 February 1994). "For Ivory Coast's Founder, Lavish Funeral". New York Times. Retrieved 22 July 2008.