Sashen Attiégouakro sashe ne na kasar Ivory Coast. Yana ɗaya daga cikin sassa biyu na gundumar Yamoussoukro mai cin gashin kanta,

Sashen Attiégouakro
department of Ivory Coast (en) Fassara
Bayanai
Farawa 2009
Ƙasa Ivory Coast
Babban birni Attiégouakro (en) Fassara
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaIvory Coast
District of Ivory Coast (en) FassaraYamoussoukro Autonomous District (en) Fassara

Yawan jama'a da ƙananan hukumomi gyara sashe

Dangane da ƙidayar shekara ta 2021, Sashen Attiégouakro tana da yawan jama'a akalla mutum 49,513.[1] An raba sashen zuwa kananan hukumomi biyu, Attiégouakro da Lolobo.

Tarihi gyara sashe

An kafa Sashin Attiégouakro acikin shekara ta 2009 a matsayin yanki na biyu a lokacin da aka raba Sashen Yamoussoukro na Lac zuwa gida biyu. [2]

A shekara ta 2011, an gabatar da gundumomin a matsayin sabbin yankuna na matakin farko a kasar Ivory Coast. Bugu da kari, an sake tsara yankunan sannan sun zama yanki na biyu sannan an mayar da dukkannin sassansu zuwa mataki na uku. A wannan lokacin, Sashen Attiégouakro ya zama wani yanki na gundumar Yamoussoukro mai cin gashin kanta, ɗaya daga cikin gundumomi biyu a cikin ƙasar ba tare da yankuna ba.

Bayanan kula gyara sashe

  1. Citypopulation.de Population of regions and departments of Ivory Coast
  2. "Regions of Côte d'Ivoire (Ivory Coast)", statoids.com, accessed 16 February 2016.

Template:Departments of Ivory Coast