Yakubu Adamu
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya
Yakubu Adamu (an haife shi a ranar 4 ga watan Oktoban shekara ta alif dari tara da tamanin da daya 1981) shi ne tsohon ɗan wasan kungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron baya .<ref n
Yakubu Adamu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kaduna, 4 Oktoba 1981 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Ayyuka gyara sashe
Ya taka leda a kaka daya a Bundesliga tare da FC St. Pauli .