Umar gyara sashe

Sunana Umar an haife ni a shekarar 1 ga watan Janairu 1997. A wata kyauye mai suna Buda a garin Kaduna.

Rayuwa gyara sashe

Mafi wancin rayuwata na yi tane wajen neman ilimi da kuma yada shi

Nayi tafiye tafiye sosai zuwa gururuwa don neman ilimi sune kamar haka:

  1. Sokoto
  2. Zamfara
  3. Kano
  4. Kebbi
  5. Abuja
  6. Katsina
  7. Zariya

Sannan na samu gogewa a fannini kamar haka:

*Rubutu

**Karatu

***Jawabi

****Fahimta

*****Tsarawa

Karatu gyara sashe

Nayi karatun framare a makarantan gwamnati dake unguwan dosa Kaduna kana daga bisani na tafi makarantan sakandare itama na gwamnati, wato Makarantan tunawa da Sardauna. Na samu gurbin karatu a jami'ar Jihar Kaduna (KASU) inda na karanta lissafi da kididdiga na kudi wato (Accounting).

Aiki gyara sashe
 
Taswirar Kaduna

Bayan kammala karatu na fara aiki da wani mai sun Leadway Assurance Company ltd reshen Zariya a shekarar 2021. Bayan na bar aiki dasu na koma kasuwanci.

Sana'a gyara sashe

Na iya sana'a daban daban na hannun, wanda na samu gogewa sosai akai iki awai:

  1. Weaving
  2. Tailoring
  3. Mechanic


Manazarta gyara sashe