Umar Ibn Sa'ad

Gwamnan Larabawa

'Umar ibn Sa'ad ( Larabci: عمر بن سعد‎ ) ( fl. 620-686), ya kasan ce ɗa ne ga Sahabin Muhammad Sa'ad ibn Abi Waqqas . An haifeshi a Madina sannan daga baya ya koma Kufa wacce mahaifinsa ya gina kuma ya kasance a wurin har zuwa rasuwarsa.

Umar Ibn Sa'ad
Rayuwa
Cikakken suna عُمر بن سَعد بن أبي وقاص
Haihuwa Madinah, 620
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
Umayyad Caliphate (en) Fassara
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Kufa, ga Augusta, 686
Yanayin mutuwa kisan kai (decapitation (en) Fassara)
Killed by Abu Amra Kaysan (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Sa'd ibn Abi Waqqas
Ahali Muhammed ibn Sa`d ibn Abi Waqqas (en) Fassara, Amer ibn Sa`d ibn Abi Waqqas (en) Fassara, Mus'ab ibn Sa`d ibn Abi Waqqas (en) Fassara da A'isha ibn Sa`d ibn Abi Waqqas (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a military commander (en) Fassara da muhaddith (en) Fassara
Aikin soja
Fannin soja Umayyad Army (en) Fassara
Ya faɗaci Yaƙin Karbala
Imani
Addini Musulunci

Malami ne, kuma yana karbar umarni daga Ibn Ziyad . Yana daga cikin shugabannin sojojin da suka kashe Husayn bn Ali a yakin Karbala a shekara ta 680, babban yakin farko na yakin basasar Musulunci na biyu (Fitna ta biyu).

Matarsa ‘yar uwar Mukhtar al-Thaqafi ce, wacce ta mulki Iraki daga 685 zuwa 687, a lokacin Fitina ta Biyu . Ya kuma haifi da, Hafs Bin Amar bin Saad bin Abi Waqqas, wanda ya kasance a bisa tarihi da mahaifiyarsa ta kashe a lokacin gwamnatin Mukhtar al-Thaqafi.

Abu Amra Kaysan ne ya kashe Umar bn Sa’ad, bisa umarnin Mukhtar al-Thaqafi, saboda ya shiga yakin Karbala.[1][2]

Manazarta gyara sashe

  1. Template:EI2
  2. https://qurango.com/images/b/8/231.jpg Template:Bare URL image