Tsirrai na abinci
Tsiro ko tsirrai suma halittar Allah ne wadda suke fitowa bayan anyi ruwan sama, ko kuma wadda ake bawa ruwa. A takaice da wadanda ake nomawa don abincin mutane. Ana amfani da nau'ukan tsirrai da dama wajen samar da magunguna
Tsirrai na abinci | |
---|---|
plant life-form (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | abinci da useful plant (en) |
Bangare na | wild food (en) |
Hannun riga da | animal as food (en) |
Ire-iren Tsirran da ake nomawa
gyara sasheHotuna
gyara sashe-
masara na daga cikin abincin Hausawa
-
gonar masara
-
zangarniyar gero kafin a girbe shi
-
gonar dawa kafin a girbe ta
-
kasuwar rogo, shima yana daga abincin Hausawa
-
qundar rogo
-
wata mata na sayar rogo kasuwa
-
ɗanyen wake wanda ake jimɓiri dashi
-
farin wake
-
jollof ɗin wake, dafa duka na wake
-
farin riɗi
-
ƴaƴan agushi
-
Ƴaƴan makani
-
shukar makani
-
makani a tire
-
jar gyaɗa
-
Haɗaɗɗen riɗi