Temi Harriman

Dan siyasar Najeriya

Temi Harriman (an haife ta a ranar 1 ga watan Janairun 1963) ƴar Najeriya lauya ce, ƴar siyasa, kuma memban Majalisar Wakilai, Majalisar Dokoki ta ƙasa mai wakiltar Warri Tarayya a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar All Peoples Party (APP).[1]

Temi Harriman
mutum
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Najeriya
Suna Temi (en) Fassara
Sunan dangi Harriman (mul) Fassara
Shekarun haihuwa 1963
Wurin haihuwa Warri
Harsuna Turanci, Yarbanci da Pidgin na Najeriya
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar wakilai ta Najeriya, da mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,
Ɗan bangaren siyasa Peoples Democratic Party da All Nigeria Peoples Party

Rayuwar farko da aiki

gyara sashe

Ta kasance mamba a majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Warri a ƙarƙashin jam'iyyar All Peoples Party APP daga shekara ta 1999 zuwa 2003. kuma ta ci gaba da riƙe kujerarta na wani wa'adi daga shekarar 2003 zuwa 2007.[2]

Manazarta

gyara sashe