Imani shine yarda da cewa Allah madaukakin Sarki shine yayi halitta kuma ya halicci kowa da komai. A musulunci akwai rukunnan imani guda shida (6),

Imani
mental state (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na belief (en) Fassara
Bangare na theological virtue (en) Fassara
Karatun ta theology (en) Fassara, psychology of religion (en) Fassara da philosophy of religion (en) Fassara
Hashtag (en) Fassara Faith
Gudanarwan believer (en) Fassara
Mastodon instance URL (en) Fassara https://interfaith.masto.host
Hannun riga da unbelief (en) Fassara da doubt (en) Fassara

Rukunnan Imani gyara sashe

  1. Imani da Allah da kuma yarda da Annabi Muhammad Manzon Allah ne.
  2. Imani da Mala'ikun Allah
  3.  
    rubutun Kur'ani mai girma
    Imani da littatafan Allah, wadanda ya aiko Manzanni dasu. Misali alkur'ani, Injila, Zabura, attaura da sauransu
  4. Imani da Manzanni dukkansu, amma alQur'ani ta ambaci guda 25 harda Manzon Allah tsira da aminci su tabbata agare shi.
  5. Imani da ranar tashin Kiyama
  6. Imani da kaddarar data shafe ka maikyau ko marakyau.

Manazarta gyara sashe