Nasri100
Barka da zuwa!
gyara sasheBarka da zuwa Hausa Wikipedia, Nasri100! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. Em-em talk 15:08, 21 Mayu 2021 (UTC)
Ina godiya Nasri100 (talk) 18:30, 21 Mayu 2021 (UTC)
Yawan yin Maƙala akan Addinin
gyara sasheAssalamu alaikum ɗan'uwa mai albarka fatan kana lafiya ya ƙoƙari. Naga Kanada ƙoƙarin yin maƙala akan Addinin Musulunci sai dai haxari ba gudu ba yanada kyau sosai kana sa ingantaccen Manazarta (reference) don kuwa ko a zahiri idan ka kawo abu a addini dole sai ka bada hujja. Allah ya ƙara basira ameen Salihu Aliyu (talk) 17:20, 10 ga Yuli, 2021 (UTC)
Nagode dan uwa Nasri100 (talk) 07:51, 27 Nuwamba, 2021 (UTC)
Goge maƙalar Simo Hayha
gyara sasheBarka da ƙoƙari, ina mai sanar da kai cewa na goge maƙalar da kayi na Simo Hayha, saboda babu ingancin rubuta da manazarta, baya yiwuwa a kyale maƙalar da bata da manazarta a Wikipedia, saboda babu abinda zai tantance mana haƙiƙanin bayanan face manazartar da za'a sanya. Dan haka duk maƙalar da zaka yi, yakamata ka tsara ta akan dacewa da tsarin yadda ake rubutu a Wikipedia, tare da manazarta masu inganci. Dafatan zaka fahimta. Em-mustapha talk 19:14, 28 Nuwamba, 2021 (UTC)