Da farko sunana shamsu amma anfi sanina da Nasri ko kuma Sikeemah ni mazauni Kaduna, wanda nake karamar hukuma ta tsakiyya ma'ana Kaduna North Unguwar Badarawa dake kasar Nijeriya.