Tarihin Afirka
Tarihin Afirka ya fara ne tun daga bullowar hominids[1] (wato mutane masu kama da birai), mutane na tarihi sannan kuma - kimanin shekaru 300-250,000 da suka wuce - mutanen zamani na zamani (Homo sapiens), a Gabashin Afirka, kuma ya cigaba a halin yanzu a matsayin wani yanki na tarihi na kasashe daban-daban masu tasowa da yankuna na siyasa.[2] Tarihin da aka fara rubuwa dangane da Afurka ya samo asali ne daga tsohuwar kasar Misra, daga baya kuma a kasar Nubia, Sahel, Maghreb, da Horn of Africa.
Tarihin Afirka | |
---|---|
history of a geographic region (en) da academic discipline (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Tarihi |
Facet of (en) | Afirka |
Nahiya | Afirka |
Bayan mamayewar Sahara, tarihin Arewacin Afurka ya cudanye da na yankin Gabas ta Tsakiya da kuma Kudancin Turai a yayinda aka share Farfajiyar Bantu daga yankin kasar Kamaru (Tsakiyar Afurka) zuwa yankunan Yammacin Sahara ta wave a tsakanin karni na 1000 BC da kuma karni na 1 AD, ina ya samar da harsuna daban daban a yankunan tsakiya da kudancin Nahiyar.[3]
A lokacin shekarun tsaka-tsaki, Musulunci ya watsu ta yamma daga kasar Larabawa zuwa kasar Egypt, inda ya ratsa Magreb da kuma Sahel. Fitattu daga cikin garuruwan Afurka kafin zuwan turawan mulkin mallaka sun hada da Daular Ajuran, Daular Bachwezi, Dʿmt, Adal Sultanate, Alodia, Masarautar Dagbon , Warsangali Sultanate, Masarautar Buganda, Masarautar Nri, Al'adun Nok, Daular Mali, Jihar Bono, Daular Songhai Masarautar Benin, Daular Oyo, Kingdom of Lunda (Punu-yaka), Daular Ashanti, Daular Ghana, Daular Mossi, Daular Mutapa, Masarautar Mapungubwe, Masarautar Sine, Masarautar Sennar, Kingdom of Saloum, Kingdom of Baol, Kingdom of Cayor, Kingdom of Zimbabwe, Kingdom of Kongo, Empire of Kaabu, Kingdom of Ile Ife, Ancient Carthage, Numidia, Mauretania, and the Aksumite Empire
Manazarta
gyara sashe- ↑ Dawkins, R. (2005). The Ancestor's Tale: A Pilgrimage to the Dawn of Life (p/b ed.). London, England: Phoenix (Orion Books). p. 114. ISBN 978-0-7538-1996-8.
- ↑ "Evolution of Modern Humans: Early Modern Homo sapiens". www2.palomar.edu. Retrieved 2020-05-27.
- ↑ "Visit Africa: History of Africa". visitafrica.site. Retrieved 2020-05-27.