Sulaiman I
Shah na takwas na daular Safawiyya
Sulaiman I (Farisawa: شاه سلیمان یکم Shah Solayman) wanda a baya aka nada sarautar Safi II (Farisawa: شاه صفی دوم) An haife shi da sunan Sam Mirza (Farisawa: سام میرزا). Shi ne Shah na takwas na daular Safawiyya kuma ya yi mulki daga 1666 zuwa 1694. An nada shi sarauta a matsayin Shah Safi II[1] bayan rasuwar mahaifinsa Shah Abbas II, kuma aka sake nada shi a matsayin Shah Suleiman II, a ranar idin Nowruz a ranar 20 ga Maris 1668.[2]
Sulaiman I | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Suleiman I, wanda Aliquli Jabbadar ya zana a 1670 | |||||||||
Shahanshah | |||||||||
Karagan mulki | 1 Nuwamba 1666 - 29 Yuli 1694 | ||||||||
Nadin sarauta na farko | 1 Nuwamba 1666 | ||||||||
Nadin sarauta na biyu | 20 Maris 1668 | ||||||||
Predecessor | Abbas II | ||||||||
Successor | Soltan Hoseyn | ||||||||
Vazir-e A'zam |
Mirza Muhammad Karaki Shaykh Ali Khan Zanganeh Muhammad Taher Qazvini | ||||||||
Haihuwa |
Sam Mirza Fabrairu/Maris 1648 | ||||||||
Mutuwa |
29 ga Yuli 1694 (shekaru 46) Esfahan, Daular Safawiyya | ||||||||
Birnewa | |||||||||
Matan aure | Fathiyya KhanumHelen Khatun | ||||||||
Issue | Soltan HoseynZobeydeh KhanumShahrbanu BegumSoltan Safi MirzaSoltan Haidar MirzaSoltan Abbas MirzaSoltan Murtaza MirzaSoltan Mustafa MirzaSoltan Hamza MirzaSoltan Ebrahim MirzaSoltan Ahmad Mirza | ||||||||
| |||||||||
Masarauta | Gidan Safawiyya | ||||||||
Mahaifi | Abbas II | ||||||||
Mahaifiya | Nakihat Khanum | ||||||||
Addini | Musulunci Shi'anci |