Isfahan ko Esfahan (da Farsi: اصفهان‎) birni ne, da ke a yankin Isfahan, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Isfahan tana da yawan jama'a 3,989,070. An gina birnin Isfahan kafin karni na ashirin kafin haihuwar Annabi Issa.

Isfahan
اصفهان‎ (fa)


Inkiya Manchester of Persia da نصف جهان
Wuri
Map
 32°39′09″N 51°40′29″E / 32.6525°N 51.6747°E / 32.6525; 51.6747
Ƴantacciyar ƙasaIran
Province of Iran (en) FassaraIsfahan (Lardi)
County of Iran (en) FassaraIsfahan County (en) Fassara
District of Iran (en) FassaraCentral District (en) Fassara
Babban birnin
Ziyarid dynasty (en) Fassara (931–935)
Kakuyids (en) Fassara (1008–1051)
Daular Safawiyya (1598–1736)
Isfahan County (en) Fassara
Isfahan (Lardi)
Yawan mutane
Faɗi 1,961,260 (2016)
• Yawan mutane 3,971.61 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Farisawa
Labarin ƙasa
Yawan fili 493.82 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Zayandeh River‎ (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 1,574 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Islamic City Council of Isfahan (en) Fassara
• Gwamna Ali Qasemzadeh (en) Fassara (2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 811
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 031 da 0913
Wasu abun

Yanar gizo isfahan.ir

Manazarta

gyara sashe