Qom ko Kom (da Farsi: قم‬‎) birni ne, da ke a yankin Qom, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Qom tana da yawan jama'a 1,201,158. An gina birnin Qom kafin karni na biyu kafin haihuwar Annabi Issa.

Qom
قم (fa)


Wuri
Map
 34°38′24″N 50°52′35″E / 34.64°N 50.8764°E / 34.64; 50.8764
Ƴantacciyar ƙasaIran
Province of Iran (en) FassaraQom Province (en) Fassara
County of Iran (en) FassaraQom County (en) Fassara
District of Iran (en) FassaraCentral District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,201,158 (2016)
• Yawan mutane 9,759.72 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Farisawa
Labarin ƙasa
Yawan fili 123.073 km²
Altitude (en) Fassara 935 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 805
Tsarin Siyasa
• Gwamna Morteza Saghaeiannejad (en) Fassara (3 ga Yuni, 2015)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 37100
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 0251
Wasu abun

Yanar gizo qom.ir
Qom.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe