Sonny Angus Nnaemeka Dixie Chidebelu farfesa ne a fannin tattalin arzikin Noma (Agribusiness) daga Faculty of Agriculture, a Jami'ar Najeriya, Nsukka.[1][2] Ya zama shugaban Sashen Noma har sau biyu kuma memba a Kwalejin Kimiyya ta Najeriya.[3][4]

Sonny Chidebelu
Rayuwa
Cikakken suna Nnaemeka Dixie
Haihuwa Abagana (en) Fassara, 15 ga Faburairu, 1948 (76 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka
University of Georgia (en) Fassara
University of Guelph (en) Fassara
King's College, Lagos
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Sana'a
Sana'a Malami, marubuci da maiwaƙe
Employers University of Georgia (en) Fassara
Jami'ar Najeriya, Nsukka
Jami'ar Jihar Delta

Rayuwar farko da ilimi

gyara sashe

An haifi Sonny a ranar 15 ga watan Fabrairu, 1948 a Abagana a Jihar Anambra, Najeriya. Ya samu shaidar kammala karatunsa na Makarantar Yammacin Afirka (WAEC) a shekarar 1965 daga Kwalejin King da ke Legas Najeriya. Ya samu digirin sa na farko a fannin Tattalin Arziki da Tattalin Arziki na Aikin Noma a Jami’ar Najeriya, Nsukka a shekarar 1973. Ya sami digirinsa na biyu a fannin Agribusiness/Agricultural Economics daga Jami'ar Guelph, Guelph, Ontario, Kanada a shekara ta (1977) A cikin shekarar (1980) ya sami digiri na uku a fannin tattalin arziki na aikin gona daga Jami'ar Georgia, Athens, Jojiya, Amurka.[5] [6]

Sonny ya fara aikinsa na ilimi a cikin shekarar 1977 a matsayin Graduate Research Assistant a sashin tattalin arziki na Noma, a Jami'ar Jojiya. ya zama mai bincike a shekara ta (1980) Lecturer II a shekara ta (1981) Lecturer I a shekarar 1983, Senior Lecturer a 1985, Farfesa a 1996 kuma malami mai ziyara a Jami'ar Jihar Delta a shekarar 2001.

Sonny memba ne na Kungiyar Masana Tattalin Arzikin Noma ta Najeriya (NAAE) da Agricultural Society of Nigeria (ASN). Shi memban aikin gona ne na Najeriya (FAMAN) da Cibiyar Nazarin Tattalin Arziki ta Afirka (AIAE).

wallafe-wallafen da aka zaɓa

gyara sashe
  • Nwosu, CS, & Chidebelu, SAND (2014). Resource Productivity under Yam Based crop Mixture in crude and non-crude oil Producing communities of Imo State, Nigeria. Agricultura tropica et subtropica, 47(1), 20–28.. [7]
  • Ani, DP, Chidebelu, SAN, & Enete, A. A. Spatial Price Differential: An Analysis of Soyabeans Marketing in Benue and Enugu States, Nigeria. [8]
  • Ogbanje, EC, Chidebelu, S., & Nweze, NJ (2015). Off-Farm Income's Share and Farm Investment among Small-Scale Farmers in North-Central Nigeria: The Heckman's Selection Model Approach. Global Journal of Human Social Science, 15(3), 1–7. [9]

Manazarta

gyara sashe
  1. Adegun, Aanu (2022-03-15). "Professors in the faculty of agriculture in Nigerian universities" . Legit.ng – Nigeria news . Retrieved 2023-07-18.
  2. Adamu Rasheed, Abubakar, ed. (2017). Directory of Full Professors in the Nigerian University System . National Universities Commission . p. 34.
  3. "Staff" . Dept. of Agric Economics . Retrieved 2023-07-18.
  4. "UNN Congregation List by Faculties" .
  5. Admin, Law Nigeria (2020-08-10). "Agriculture & Food Policy and Projects and Projects Experts in Nigeria" . Retrieved 2023-07-18.
  6. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0
  7. C. S, Nwosu; S. A. N. D., Chidebelu (2014). "Resource Productivity under Yam Based crop Mixture in crude and non-crude oil Producing communities of Imo State, Nigeria" . Agricultura Tropica et Subtropica . 47 (1): 20–28. doi :10.2478/ ats-2014-0003 . S2CID 110784485 .Empty citation (help)
  8. Ani, D. P.; Chidebelu, S. A. N. D.; Enete, A. A. (2016). "Pricing efficiency in soyabean marketing: An evaluation of costs and margins in Benue and Enugu states of Nigeria". American Journal of Agricultural Science . 3 (4): 59–71.Empty citation (help)
  9. Ogbanje, E. C.; Chidebelu, S.; Nweze, N. J. (2015). "Off-Farm Income's Share and Farm Investment among Small-Scale Farmers in North-Central Nigeria: The Heckman's Selection Model Approach". Global Journal of Human Social Science . 15 (3): 1–7.Empty citation (help)