Shaibu Husseini (An haifeshi ranar 4 ga watan Disamba, 1970), ya kasan ce ɗan jaridar Nijeriya ne, mai yin zane-zane, mai kula da al'adu, PR kuma masanin Media da mai kula da fina-finai. Ya yi karatun digirin-digirgir a fannin Sadarwa na Jami’ar ta Legas kuma ya yi karatu a Makarantar Koyon Sadarwa ta Jami’ar Jihar Legas da kuma Jami’ar ta Legas inda ya samu BSc (First Class) a fannin Sadarwa.

Shaibu Husseini
Rayuwa
Haihuwa 17 Disamba 1970 (53 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan jarida da mai sukar lamarin finafinai

Husseini babban edita ne a jaridar The Guardian. A shekarar 2014, an karrama shi saboda gudummawar da ya bayar wajen bunkasa masana'antar fina-finai ta Najeriya ta hanyar Nollywood Film Festival a kasar Jamus. Ya kasance shugaban kwalejin tantancewa kuma memba a kwamitin alkalai na Afirka Movie Academy Awards Awards tsawon shekaru.

Manazarta

gyara sashe

http://www.nigeriansreport.com/2010/12/top-nollywood-stars-grace-shaibu.html

http://thenationonlineng.net/honour-for-film-critic-shaibu-husseini/