Segun Odegbami

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Segun Odegbami (An haife shi a ranar 27 ga watan Agusta a shekara ta 1952 a Abeokuta), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ta ƙasar Nijeriya.

Segun Odegbami
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 27 ga Augusta, 1952 (72 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Ƴan uwa
Yara
Ahali Wole Odegbami (en) Fassara
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Shooting Stars SC (en) Fassara1970-1984
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1976-19814722
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Segun Odegbami ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Shooting Stars (Nijeriya) daga shekara 1970 zuwa 1984, da ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya daga shekara 1976 zuwa 1981.

Manazarta

gyara sashe