Gundumar Jei

Wani yanki ne a jihar Kaduna, Najeriya
(an turo daga Jei District)

Jei (Hausa: Unguwar Gaiya) yanki ne a karamar hukumar Zangon Kataf, a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya. Lambar gidan waya na yankin ita ce 802130.

Gundumar Jei

Wuri
Map
 9°48′N 8°24′E / 9.8°N 8.4°E / 9.8; 8.4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina
Ƙaramar hukuma a NijeriyaZango (Nijeriya)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe