Rukuni:Daulolin Musulunci
Rukuni da ya kunshi kerin Daulolin da suka kafu na musulunci. Daulolin Musulunci anan na nifin daulolin da aka kafa su wadanda ake yin aiki da shari'ar Musulunci a cikin kundin shari'ar ta.
Shafuna na cikin rukunin "Daulolin Musulunci"
14 shafuna na gaba suna cikin wannan rukuni, daga cikin jimlar 14.