Nasarar Umayyah a kan Hispaniya
Nasarar Umayyawa na Hispaniya shi ne faɗaɗa daular Umayyawa a kan Hispania, daga 711 zuwa 788.
![]() | |
Iri |
invasion (en) ![]() ![]() conquest (en) ![]() yaƙi |
---|---|
Bangare na | Nasarar Musulunci |
Kwanan watan kalanda | 711 – 718 |
Reconquista (en) ![]() | |
Wuri |
Iberian Peninsula (en) ![]() Hispania (en) ![]() |
Participant (en) ![]() | |
Chronology (en) ![]() | |
Battle of Guadalete (en) ![]() | |
Has part(s) (en) ![]() | |
Treaty of Orihuela (en) ![]() Capture of Zaragoza by the Muslim army (en) ![]() |
Yaƙin ya lalata Masarautar Visigothic kuma ya kafa Masarautar Cordova ƙarƙashin Abd ar-Rahman I. Wannan ya kammala al-Andalus, hadewar Iberia da Musulmai ke mulki (756-788). Mamayar ita ce fadada canjin yammacin Umayyad da mulkin Musulmai zuwa Turai. Charles Martel ya ci su da yaƙi a yaƙin Tour s, don haka ba su ci Faransa ba.
Sojojin da suka yi nasara galibi sun kasance daga Berber (arewa maso yammacin Afirka). Ba da daɗewa ba suka shiga ƙarƙashin rinjayar musulmai. Sun isa farkon 711 a Gibraltar .
An kifar da Khalifancin Umayyawa a Dimashƙus kusan 750 AD, amma ya ci gaba a cikin al-Andalus har zuwa 1031.
Lokacin daga 710 zuwa faduwar daular Islama ta ƙarshe a Yakin Granada a cikin 1492 ana kiransa Reconquista .