Rustamid
Rustamid (ko Rustumid, Rostemid ) yayi mulkin wani yanki na Arewacin Afirka a cikin shekaru na 700 zuwa 909. Babban birnin ya kasance Tahert . Ya kasance a cikin Algeria ta yanzu . Ƙungiyar tana da asali da Fasiya [1] [2] [3] . Babu wanda ya san girman ƙasarsu amma ya yi gabas har zuwa Jabal Nafusa a Libya .
Rustamid | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Tiaret | ||||
Yawan mutane | |||||
Harshen gwamnati |
Abzinanci Larabci | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 767 | ||||
Rushewa | 909 | ||||
Ta biyo baya | Halifancin Fatimid | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | sarauta da Imamate (en) |
Imaman Rustamid
gyara sashe- Abd ar-Rahman bn Rustam bn Bahram ( 776 - 784 )
- Abd al-Wahhab bn Abd ar-Rahman ( 784 - 832 )
- Aflah bn Abdil-Wahhab ( 832 - 871 )
- Abu Bakr bn Aflah ( 871 )
- Muhammad Abul-Yaqzan bn Aflah ( 871 - 894 )
- Yusuf Abu Hatim bn Muhammad Abil-Yaqzan ( 894 - 897 )
- Yaqub bn Aflah ( 897 - 901 )
- Yusuf Abu Hatim bn Muhammad Abil-Yaqzan, ya sake ( 901 - 906 )
- Yaqzan bn Muhammad Abil-Yaqzan ( 906 - 909 )
Manazarta
gyara sashe- ↑ Britannica Encyclopedia, Retrieved on 18 December 2008.
- ↑ "The Places where Men Pray Together", pg. 210.
- ↑ Based on Britannica 2008: The state was governed by imams descended from ʿAbd ar-Raḥmān ibn Rustam, the austere Persian who founded the state.