Red Sea
(an turo daga Red sea)
Akoi wani teku mai suna red sea aturan ce.tekun na nan ne tun lokacin Annabi musa.asalin tekun ba jaa bane, kalan ruwa gare shi.Amma tun lukacin da firhauna da mutanan si sukafada yazama jaa. Tekun na nan har ila yau agarin Egypt.
Red Sea | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 0 m |
Fadi | 355 km |
Yawan fili |
445,816 km² 438,000 km² |
Vertical depth (en) | 3,040 m |
Suna bayan | red (en) |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 22°N 38°E / 22°N 38°E |
Bangare na | Tekun Indiya |
Kasa | Misra, Saudi Arebiya, Sudan, Jibuti, Eritrea, Yemen, Isra'ila da Jordan |
Hydrography (en) | |
Inflow (en) |
duba
|
Bahar maliya ita ce teku mafi gishiri a cikin dukkan tekunan da ke haɗa teku ba tare da kogi ɗaya ya hadu da tekun ba. Shahararriyar hasashe game da asalin sunan Bahar Maliya shine cewa tana ɗauke da cyanobacteria da ake kira Trichodesmium erythraeum, wanda ke mayar da ruwan shuɗi-koren al'ada zuwa launin ruwan kasa-launin ruwan kasa.
Hotuna
gyara sashe-
Gaɓar tekun a Aqaba
-
Kusa da Sharm el-Naga