Kogin Wadi Laba wani kogi ne da ke a cikin yankin Eritrea wanda yawanci ya na gudana na tsawon sa'o'i kaɗan, kuma sau biyar zuwa goma kawai a cikin ɗan gajeren lokacin bazara. Ya mamaye arewacin Massawa cikin Bahar Maliya. Kafin karshensa, kogin ya haɗe da Kogin Wokiro.[1]

Kogin Wadi Laba
General information
Tsawo 56 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 15°43′01″N 38°49′01″E / 15.717°N 38.817°E / 15.717; 38.817
Kasa Eritrea
Hydrography (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara 2,400 km²
River mouth (en) Fassara Red Sea
littafi akan wadi laba

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin kogunan Eritrea

Manazarta

gyara sashe
  1. Grabow, Garry L.; McCornick, Peter G.; Rankl, James G. (July 1998). "Stream Gauging of Torrential Rivers of Eastern Eritrea". Journal of Hydrologic Engineering. 3 (3): 211–214. doi:10.1061/(ASCE)1084-0699(1998)3:3(211).