Kogin Comail(wanda kuma aka rubuta Komalie ) yana da tushensa tsakanin garuruwan Adi Keyh da Senafe.Yana gudana zuwa Gabashin Escarpment na Eritrea har zuwa ƙaramin garin Foro kusa da bakin tekun Bahar Maliya.A wannan lokaci ya hade da wasu koguna guda biyu, kogin Aligide da kogin Haddas.Daga nan sai ta ci gaba har sai ta shiga cikin Bahar Maliya.:2

Kogin Comail
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 14°46′13″N 39°25′51″E / 14.77032°N 39.43079°E / 14.77032; 39.43079
Kasa Eritrea
River mouth (en) Fassara Red Sea
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Nassoshi gyara sashe

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin kogunan Eritrea