Raj Patel
Raj Patel (an haife shi a shekarar 1972). Masanin kimiyya ne na kasar Burtaniya, ɗan jarida, mai fafutuka kuma marubuci [1] wanda ya zauna kuma ya yi aiki a Zimbabwe,a yankin Afirka ta Kudu, da Amurka na dogon lokaci.
Raj Patel | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Landan, 9 Disamba 1972 (51 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Oxford London School of Economics and Political Science (en) Cornell |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Mai tattala arziki, sociologist (en) , ɗan jarida, political activist (en) , gwagwarmaya da researcher (en) |
Muhimman ayyuka | The Value of Nothing (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | mulhidanci |
rajpatel.org |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Meet Raj". rajpatel.org. Retrieved March 19, 2019.