Mulhidanci daya Mulhidi jam'i Mulhidai, asalin kalmar daga harshen Larabci ta samo asali daga الالحاد، ma'ana kauracewa daga yin imani da abun bauta ko mahalicci da yin bara'a ga addinai. Mutumin da ya kauracewa addinai ko imani da wani abin bauta (wanda ake gani da wanda ba'a gani) ana kiransa da mulhidi.

Wikidata.svgmulhidanci
world view (en) Fassara, philosophical movement (en) Fassara da doxastic attitude (en) Fassara
Ephesians 2,12 - Greek atheos.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na irreligion (en) Fassara
Depicted by (en) Fassara atheist (en) Fassara
Has quality (en) Fassara unbelief (en) Fassara
Hannun riga da theism (en) Fassara
Taswira mai nuna Mulhidai a fadin duniya, 2010.[1]

ManazartaGyara

  1. "Religious Composition by Country, 2010-2050". Pew Research Center's Religion & Public Life Project (in Turanci). April 2, 2015. Retrieved April 27, 2020.