Oluwafemi Ajilore

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

[1]Ebenezer Oluwafemi Ajilore (an haife shi a ranar 18 ga watan Janairun shekara ta 1985), wanda aka fi sani da Femi, tsohon dan wasan kwallon kafa ne na ƙasar Najeriya wanda ya taka leda a matsayin dan wasan tsakiya.

Oluwafemi Ajilore
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 18 ga Janairu, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
F.C. Ebedei (en) Fassara2002-2004
FC Midtjylland (en) Fassara2004-2008765
  kungiyan kallon kafan najeriya na yan kasa da shekara 232008-200860
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2008-
FC Groningen (en) Fassara2008-2013784
Brøndby IF (en) Fassara2011-2012170
FC Midtjylland (en) Fassara2013-201520
Middelfart Boldklub (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 73 kg
Tsayi 184 cm

Har ila yau, yana da fasfo Dan Ghana.  [ana buƙatar hujja][<span title="This claim needs references to reliable sources. (October 2019)">citation needed</span>]

Femi sau da yawa ya taka rawar gani a matsayin ɗan wasan tsakiya a cikin ƙungiyoyinsa.  [ana buƙatar hujja][<span title="This claim needs references to reliable sources. (September 2015)">citation needed</span>]

Ya taka leda tare da tawagar ƙasa ta Najeriya U-23 a Beijing na 2008 kuma ya lashe lambar azurfa. Ya fara bugawa Super Eagles wasa da Colombia a ranar 19 ga Nuwambar shekara ta 2008. Ya kasance ɗan wasa mafi tsada a tarihin ƙungiyar Dutch FC Groningen lokacin da suka sanya hannu a kansa kafin wasannin Olympics na shekara ta 2008. Ya yi wasanni biyu a kulob FC Midtjylland a cikin Danish Superliga kafin ya buga wasa a Danish 2nd Division side Middelfart G&amp;BK a kakar wasa ta shekara 2015-16. Ya yi ritaya daga kwallon kafa a lokacin shekara ta 2017 bayan ya rashin samun sauƙin raunin da ya samu.  [ana buƙatar hujja][<span title="This claim needs references to reliable sources. (October 2022)">citation needed</span>]

Manazarta

gyara sashe

Haɗin waje

gyara sashe