Olajide Olatubosun ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazaɓar Saki ta gabas/ Saki ta yamma/Atisbo na jihar Oyo a majalisar wakilai ta tara. [1] [2] [3]

Olajide Olatubosun
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

ga Yuli, 2022 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 - ga Yuli, 2022
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Manazarta

gyara sashe
  1. InsideOyo (2019-02-24). "INEC Declares APC's Olajide Olatunbosun Winner Of Atisbo, Saki East, Saki West Federal Constituency". InsideOyo.com (in Turanci). Retrieved 2024-12-31.
  2. Odunsi, Wale (2019-06-02). "9th Assembly Speaker: I'll fight with my blood - APC Rep dares party over Gbajabiamila's choice". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-31.
  3. Omorogbe, Paul (2020-04-13). "COVID-19: Reps member, Olatubosun gives palliatives, urges sacrifice at Easter". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-31.