Oladipupo Babalola

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Oladipupo Babalola (an haife shi a shekara ta 1968) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 1985 zuwa shekarar 1990.

Oladipupo Babalola
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 4 ga Augusta, 1968 (56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bridge F.C. (en) Fassara1984-1994
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1985-199022
JS Hercules (en) Fassara2010-2010
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe