Nkem Uzoma
Nkem Uzoma (an haife shi a ranar 18 ga watan Janairu 1962) ɗan siyasan Najeriya ne kuma lauya wanda ya zama ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Ukwa Gabas/Ukwa ta yamma a ƙarƙashin jam'iyyar PDP daga shekarun 2007 zuwa 2023. [1] [2] [3] [4]
Nkem Uzoma | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Ukwa East/Ukwa West
ga Yuni, 2015 - District: Ukwa East/Ukwa West
ga Yuni, 2011 - District: Ukwa East/Ukwa West
ga Yuni, 2007 - ← Macebuh Chinonyerem District: Ukwa East/Ukwa West | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||||||||
Karatu | |||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa |
All Progressives Congress Peoples Democratic Party |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheUzoma ya yi digirin digirgir (LLB) daga Jami’ar Jos kafin ya wuce makarantar koyon aikin lauya ta Najeriya. [5] [1]
Uzoma memba ne a Cibiyar Gudanarwa ta Najeriya (NIM). Ya taɓa zama kansila kuma ɗan majalisar dokokin jihar a jihar Abia. [5]
An zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar wakilai ta tarayya a shekarar 2007 inda ya yi aiki har zuwa shekara ta 2023 kuma mamba ne a kwamitin koken jama'a. [6] [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Hon. Nkem Uzoma biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2024-12-12. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-12.
- ↑ Whistler, The. "PDP Ex-Reps member, Uzoma Suspended – The Whistler Newspaper". thewhistler.ng (in Turanci). Archived from the original on 2024-03-04. Retrieved 2024-12-12.
- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-12.
- ↑ 5.0 5.1 Babah, Chinedu (2017-09-28). "UZOMA, Hon Nkem Abonta". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2024-12-12. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":1" defined multiple times with different content - ↑ Chibuike, Daniel (2024-02-29). "PDP suspends ex-Abia Reps member, Abonta for alleged anti-party activities". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-12.