Macebuh Chinonyerem

dan siyasar Najeriya

Macebuh Chinonyerem ɗan siyasar Najeriya ne kuma memba a majalisar dokokin ƙasa ta 4 da ta 5 mai wakiltar mazaɓar Ukwa ta gabas/Ukwa ta yamma a jihar Abia a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar People's Democratic Party. Ya ci gaba da neman kujerar Sanatan Abia ta Kudu a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar APC a zaɓen shekara ta 2011.[1][2]

Macebuh Chinonyerem
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Wurin haihuwa Abiya
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar wakilai ta Najeriya da mamba a majalisar wakilai ta Najeriya
Ɗan bangaren siyasa Peoples Democratic Party da All Progressives Congress

Duba kuma gyara sashe

Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga Abia

Manazarta gyara sashe