Alexandria

Babban birni ne a ƙasar Misra


Alexandria ko Aleksandriya ko Aliskandariya birni ne, da ke a lardin Alexandria, a ƙasar Misra. Shi ne babban birnin lardin Alexandria. Bisa ga jimillar shekarar 2016, jimilar mutane miliyan biyar. An gina birnin Alexandria a karni na huɗu kafin haifuwan annabi Issa. Alexandria, birni ne mai tarihi dake a gabar tekun Bahar Rum a ƙasar Masar. An kafa birnin a shekara ta 331 kafin haihuwar Annabi Isa (AS) wanda Alexander the Great ya assasa. Birnin ya zama cibiyar ilimin zamanin da, musamman ma a lokacin da aka gina katafaren dakin karatun Alexandria. Birnin ya yi fice wajen kasuwanci da cinikin duniya a wancan lokacin. Masana kimiyya da masana falsafa da yawa sun yi fice a Alexandria, kamar su Euclid da Hypatia da sauransu.[1]

Alexandria
الإسكندرية (ar)


Suna saboda Alexander the Great
Wuri
Map
 31°11′51″N 29°53′33″E / 31.1975°N 29.8925°E / 31.1975; 29.8925
Ƴantacciyar ƙasaMisra
Governorate of Egypt (en) FassaraAlexandria Governorate (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 4,870,000 (2016)
• Yawan mutane 1,930.24 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Labarin ƙasa
Bangare na Lower Egypt (en) Fassara
Yawan fili 2,523 km²
Altitude (en) Fassara −1 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 331 "BCE"
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 21500
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 03
Wasu abun

Yanar gizo alexandria.gov.eg
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. Justin Pollard; Howard Reid (30 October 2007). The Rise and Fall of Alexandria: Birthplace of the Modern World. Viking. p. 2-7. ISBN 978-0-14-311251-8.