Nasiru Aliyu
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya
Abubakar Aliyu Nasiru (an haife shi ranar 20 ga watan Oktoba, 1990). shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya a halin yanzu tare da Kwara United FC ta jihar Ilorin.
Nasiru Aliyu | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 20 Oktoba 1990 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 26 |
Rayuwar farko gyara sashe
Ya fito ne daga Sepi a karamar hukumar Giyede ta jihar Bauchi, yana ciyar da burin zama ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa.
Ayyuka gyara sashe
Nasiru ya fara wasan kwallon kafa ne da kulob din El-Kanemi FC na Maiduguri a shekara ta 2003, kafin ya koma kulob din Kwara United FC na Ilorin ta hanyar musayar 'yan wasa ta shekara ta 2005. Cadan wasa na Kofin Shell na shekara ta 2004.
Manazarta gyara sashe