Agwagwa tana daga cikin tsuntsaye wacce take rayuwa a tudu da kuma ruwa. Agwagwa tanada abubuwan ban al'ajabi yadda take tashi sama da kuma yadda take iyo a ruwa. Anan ƙasa photon wata agwagwa ce tana iyo a cikin ruwa.

Agwagwa
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata
ClassAves
OrderAnseriformes (en) Anseriformes
SuperfamilyAnatoidea (en) Anatoidea
dangi Anatidae
Leach, 1819
Agwagwa kwance cikin ruwa
wasu kalan agwagin rasha suna tafiya a cikin wani guri
agwagwa na iyo cikin ruwa

Manazarta

gyara sashe