.

Musulunci
Mosque.jpg
Founded 610
Mai kafa gindi Muhammad
Classification
Sunan asali الإسلام
Practiced by Musulmi da ummah (en) Fassara
Alkur'ani ne babban littafi a addinin musulunci
Dakin ka'aba me girma dake birnin Makkah

.

Wannan wurin launin kore sune kasashin Musulunci

.

Addinin Musulunci yazo ne daga Allah ta hannun Annabi Muhammad tsira da amincin Allah sun tabbata agareshi, shine manzon da Allah ya aiko shi zuwa ga mutane baki daya kuma na karshen annabawa a duniya domin ya sake jaddada addinin Allah ayi imani da Allah daya wanda Ya halicci kowa da komai.Addinin musulunci na da mabiya a duk fadin Duniya kuma mafiya yawan su na zaune ne a yankin gabas ta tsakiya da yankin Afirka ta Arewa wadanda mafiyawansu Larabawa ne masu bin adiinin musulunci, sai dai akwai dunbin mabiya addinin musulunci ako'ina a fadin Duniyar mu.Ma'anar Addinin Musulunci shine " Yarda da Mika wuya ga kadaituwan Allah Madaukakin Sarki, wato Shaidawa babu abun bautawa da Gaskiya sai Allah kuma Muhammad Manzonsa ne (Ma'aikinsa ne), bayan haka ka yarda da dukkan abubuwan da ya kebanta dasu, da mika wuya ga umarnin Allah Ubangijin talikai, tare da tsarkaka daga kafirci (sanya kishiya wa Allah) da kafirai"Allah Madaukakin Sarki shi ya aiko Manzonsa Annabi Muhammadu (tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi) da Al Kur'ani Mai Girma domin ya zamo shiriya da Rahma ga Halittu baki daya, an bayyana musulunci a matsayin addinin dake da saurin karin yawa a duniya a kullum wanda ke da Adadin musulmai na Duniya sun kai kusan kashi 24.1% na dukka mutanen Duniya wato fiye da Musulmai Biliyan Daya da Miliyan dubu dari takwas (1,800,000,000) a fadin duniya.

Tarihin Addinin MusulunciGyara

 
Garin Makka inda aka haifi annabi Muhammad (S.A.W)

Asalin addini a duniya shi ne musulunci. Mutum na farko da Allah ya halitta, Annabi Adam (alaihis salam), ya rayu ne bisa tafarkin musulunci. Dukkanin manzanni tun daga Annabi Nuhu (alaihis salam), zuwa Annabi Ibrahim, da Annabi Musa, da Annabi Isa, alaihimus salam, musulmai ne ma su kadaita Allah. Sai dai gaba dayansu Allah ya aikosu ne zuwa ga al'ummominsu kadai. Annabi na karshe kuma cikamakin tsarin annabawa shi ne Annabi Muhammadu (yabo da amincin Allah su tabbata a gareshi). Allah ya aiko Annabi Muhammadu (SAW) da sako zuwa ga daukacin al'ummar duniya, mutane da aljannu. An haifeshi a birnin Makkah da a yanzu ke kasar Saudi Arabia. Annabi Muhammadu (SAW), bakureshe ne, dan Abdullahi da Amina daga tsatson Annabi Isma'ila (AS) dan Annabi Ibrahim (AS).

Rukunnan MusulunciGyara

(Shika-shikai) biyar (5) ne kamar haka :

Kalmar ShahadaGyara

Ma'anarsa shi ne, shaidawa babu abun bauta bisa cancanta sai ALLAH tabaraka wa Ta'alah (SWT), sa'annan, Annabi Muhammad (SAW) tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi Manzon Allah ne.

SallahGyara

Mutun yatsaya gaban ubangijinsa domin bautamashi, cikakken musulmi dole ne ya kasance mai yin Salloli guda biyar a Kowa ce rana sune kamar haka:

  1. Sallar Asubahi
  2. Sallar Azahar
  3. Sallar La'asar
  4. Sallar Mangaruba
  5. Sallar Isha'i

shine kashin farko nafarillah sai kashina biyu sallar bayan rana tafuto sairaka a 2 bayan sallar mangaruba sai wittiri bayan shafa i sai sallar idi qarama da sallar idi babbah sune salloli na wajibchi sai kashina 3 sallolin nafiloli sune suka shiga har asham ko tarawihi qiyaman-laili dadai sauransu sune: rukuni na (3) Sallah yana daga cikin cika ciikan Musulunci mai mahimmanci matuka bayan Tauhidi, ana bukatar kowanne musulmi yayi Sallah sau biyar a rana, yana mai fuskantar Ka'aba dake kasar Saudiya. A kasashen Musulmai, za'a ke jin Kiran Sallah daga Masallaci mafi kusa a yayin da lokacin Sallah yayi. Sallah ana yinta ne cikin Natsuwa, domin a samu kyakkyawan lada.samun kyakyawan lada na daga cikin sashe na 6 susuke kawo chikar sallah (1)dahara shine tsarki wanke tufafinka da wanke jikinka da ruwa mai tsarki da kuma wanka zuchiyarka, da imani (2)daura al wallah, niyyatta da addu'o'inta, farillinta, da sunnouninta, da mustahabanta, sashena (3)tsayuwa aguri maikyau ko masallaci da tada iqama niyya kenan (4)takkahbiri allahu akkahbar sannan kawou karatun bissimillahi da fatihatil kitabi itace alhamdu lillahi rabil alamiyna zuwaqarshe da wata sura ko ayar datasauwaqa agareka (5)ruku'u dasharuddansa tasouwa daga ruku'u zuwasujudi sujudi da sharuddansa tasowa dagasujudi zuwa zaman farko da sharruddansu saina (6)kowane zama akwaishara dinsa har qarshe attahiyatu lillahhi azzakiyatu illahhi zuwa qarshe))wannan itache sallar farillah abinda ya babbantata da nafila sune ababe 2 abu na farko shine (iqama)babu anafila abuna biyu nafila raka a biyu(2).ninh ai

 
Musulmai suna Sallah a wani Masallacias

Masallaci wani wuri ne da ake bautar Allah kuma ba wata al umar musulunci da zatai rayuwa batare da masallaci ba kuma shi masallaci dakin Allah ne.

AzumiGyara

 
Yadda Musulmai ke buda baki bayan kai azumi

azumin wani abu da musulmi keyi daga fitowar Alfijir zuwa faɗuwar rana, ta hanyar kiyaye Cin Abinci da kuma shan Ruwa da Jima'i. Da suke yi a cikin watan ramadana shine azumin farillah guda 29 ko 30 chikin watan9 wato watan Ramadan kuma farilla ne ga kowa ni musulmi baligi kuma mai lafiya.kuma akwai azumin sunna kamar azumin ranar alhamis da litinin ko kuma kayi yau gobe kahuta kalan azumin annabi yaqub har shekara takewayo ko kuma azumin Ashura da Tasu'ah a wannan shine ne azumin farillah da sunnah) Azumi: Wani rukuni ne wanda ake nufin barin ci, da sha, da yin jima'i daga fitowan alfijir har zuwa faduwan rana. Dukkan musulmi tilas ne da ya/ta azimci watan Ramadana (watau wata na tara a kalandar musulunci).

ZakkaGyara

 
Masara a cikin buhu wasu kayan da ake fiddama zakka

ita kuma zakkak wajibi ce ga wanda ya mallaki dukiyar da ake fitar mata da Zakka ta hanyar halal sannan ita kuma dukiyar ta kai adadi na wani lokaci da shari'a ta kayyade daga nan sai a bayar da ita ga wadansu kebantattun mutane da shari'a ta yarda da a basu. Daga cikin wadannan dukkan wanda yafidda wani abu yabayar dasunan zakkah inba halak a ciki ka jefar a tsinta ya fi lada sama da ka bada zakkah da abinda ba halak a ciki) Shi ne cire wani kayyadadden kaso, daga cikin wasu kayyadaddun dukiyoyi, a cikin wani kayyadadden lokaci ga wasu kayyadaddun mutane, domin Allah Tabaraka wa Ta'ala(SWT).

 
Masallacim Kudus shine guri na uku mafi tsarki a wajen musulmai a duniya

maganannan guda (1) a game dagurwarwe 3 aduniyya ALLAH yahalittah dakin ka aba atsakiyyar duniyya da tsakiyyar qassai bakwai datsakiyyar sammai7 tunkafin ahalicchi kou ina maganar baitul maqaddissi gurine kamar kache gida inda annabawan allah masuyawa suka baiyyana sai dutsin durisiyniyna inda annabi musa da haruna suka baiyana sannan yadda da Allah da annabawan Allah da littattafen Allah da alqifloulin Allah sune guda 3 adukkan inda tunaninka yakai da indabaikaiba nafarko(1)dakin ka aba amakkah na 2 annabi muhammadu rasulullahi na 3 alqura anil kariymu wadannan sune 1,1,1,harqarshen duniyya dukkanwani abinda zaibiyobaya zaijiggina da dakin ka aba da alqura ani da mahammadu ma aikin Allah).

HajjiGyara

An Umarci musulmai da suje aikin hajji da ummara ita kalmar hajji alarabci kalmace tabaqo zuwa dakin Allah ko masallacin ma aikin Allah muhammadu wanda yazo daga wata qasa ko wani gari wanda ba makkah bane inzai shigo makkah akwai gurare guda 5 inda zai dauko niyyarsa dukta indaya bulloma makkah zaisamu wadannan gurare na dauko niyyar aikin hajji ko aikin ummara niyyar itache yin wanka daruwa yin alwallah yin sallah raka a 2,2,2 inkana dahali inbaka dahali raka'a 2 saikai niyyar ummarakayi ko ta hajji sannan kanemi abin hawa kashigou makkah zuwa ka aba inniyyar ummara kazo da ita saikai sallah raka'a 2 saikai dawafi kewaya 7 indahali sallah raka'a 2 sai safa da marwa suma 7 safa 4 marwa 3 kashiga marwa kagama safa sannan sai sallah raka' a 2 saikayi aski kafidda ihiramin jikinka kashiga irinkaya dakasabasawa kasauke ummara kenan akwai niyar hajji da ummara kuma ahade to yanzu kazo mitai kwanakun 6 gawatan 12 7 gawatan 12 niyyarka ko niyyarki ummara da hajji kashigo makkah ayyamin hajji da ummara kazo ka aba kayi raka atini kayi dawafi kayi safa damarwa kayi raka atiyni bazakai askiba bazaka fadda ihhiramba saka wuche aikinhajji da ihiramin dakai ummara ajikinka amman inka shigo kafin watan 12 zakayi ummara kacire ihhirami kasa kayan gida harzuwa ayyamin hajji

Shine zuwa ziyartan dakin Allah Mai Alfarma a makkah ga wanda keda iko da nufin Ibada.ko masallacin ma'aikin Allah muhammadu

ImaniGyara

shine mutun ya yarda da cewa babu wani abun bauta koma bayan (ALLAH) wanda ba a shirka dashi Ma'ana ba a hada shi da wani la'(ilaha illallahu wa hadahu lasharika lahu sashen ibada sashen sunayensa sashen siffofinsa, sashen kalamansa sashen hukuncinsa sashen kamalarsa sashen isarsa sashen matsayinsa da inda yake dukkansu basakama dana halittansa na duniya da abinda ke cikinta mutum da abinda mutum keso da wanda baya so da abinda mutum yasani da wanda bai sani ba damu da ababen da Allah ne ya haliccemu da aljannu da mala'ikunsa naso ko naqi wanda suka sani da wanda basu saniba akarbesu dukkansu haliittar Allah ne sai dabbobi nagida dana jeji na tudu dana ruwa itatuwa ko ciyayi duwarwatsu ko kuma arzikin qarqashin qasa ko nawajenta ma anar duniya da abin dake cikinta halittan Allah ne mai imani da Allah to Allah muke bautawa) karkaji ance Allah yana dakai kai masasuffar kai irin na abinda ya halitta a a karkaji ance Allah yana magana kasuffanta masa baki irin na abin daya halitta a a kokuma kasuffanta masa jiki irin na abinda ya halitta a a qaddara yanada hannu ba irin na abin daya halittaba a a ko yanada kujera ko abin zaman kujeran ba irin na halittunsa bane harzuwa al arshinsa allahhu wahidin ahadun (1)imani da mala'iku, Allah ne ya haliccesu ibadar Allah sukeyi hukuncin Allah sukebi ma ana sallah azzumi karatun qur'ani yin imani da halittun Allah imani da annabawan Allah imani da littattafan Allah sannan basa karya alqawarin da Allah ya dorasu akai su mala'iku tsakaninsu da mahaliccimmu Allah karmukusanci yimusu kamannu su dukkansu mazane ko dukkansu Mata ne ko dukkansa maza da matane Allah ne yabarwa kansa sani illah kawai su bayin Allah ne kuma ma'aikan Allah bayan bautan Allah da sukeyi su Allah yake aika tundaga sama ta 7 har ta daya 1 har cikin duniya har qasa ta 1 zuwa ta bakwai 7 mala'iku su Allah yake aike zuwa ko wace halitta wadda mukasani da wadda bamu santaba) sai yin imani da littattafan Allah littafin da Allah yaba mala'ika zuwa annabi ibrahima kalilillahi baban annabi isma'ila shi isma'ila daga gareshine harshen larabci yasamo asali sai littafin da Allah ya aiko mala'ika zuwa annabi dauda baban annabi sulemana da zabura sai littafin da Allah ya aiko mala'ika zuwa annabi musa da haruna attaura sai littafin da Allah ya aiko mala'ika zuwa annabi isa masihu dan nana maryama da linjiyla sai littafin da Allah ya aiko mala'ika zuwa muhammadu dan abdullahi da alqur'ani qarshen aiken littattafan Allah zuwa duniya amman akwai wasu littattafan masu yawa wadanda Allah ne masani game dasu dawadanda aka aiko) sai annabawan Allah ko ma aikan Allah mutane daga annabi adamu mutum nafarko a duniya zuwa muhammadu rasulullahi an masu sunan annabi ko rasulu wasu malaman suce sunkai su dubu 8 wasu sunce sunkai dubu 6 Allah ne mafi sani game dasu abinda zamukama murike shine amba annabi wane hukunci daga Allah lokaci kaza yayi wafati loukaci kaza yabar hukuncin Allah a hannun mutanensa amatsayin amana masu mulki da masu kudi da daidaikun mutane basa buqatar wannan annabin da abinda yazo dashi sai anemi kashe wannan ilmin gabadaya kafin wadansu shekaru qa idajju sai Allah yasake aiko mala'ika dawani saban aiken zuwa wani mutum daga cikin mutane domin tunatar da sakon Allah tahakane wannan yazo ya wuce wannan yazo yawuce har annabawa dubu 8 daga annabi adamu zuwa muhammadu) sai yin imani da ranar qiyama itace ranar sakamako musulmi munyi imani da Allah muce la ilaha illallahu wahadahu lasharikalahu bamu da zabi sai abinda Allah yazaba mana sannan muce mahammadu rasulullah munyadda muhammadu ma aikin Allah ne munyadda dakin ka aba alqiblar Allah ce yadda dawadannan ababe 3 murayu acikinsu rayuwarmu taqare acikin su shine jindadin fuskantar ranar qiyama) sai alqadar ma ana kaso dadi yasame ka ko kaqi dadi yasa meka ko kuma kaqi wuya tasameka ko kaso wuya tasa meka mu qaddara daga Allah ne)kullu shai in min indillahi \faqat) Ma'anan Imani shine : abun da zuciya ta kudurta, harce yayi furuci da shi, sa'annan gabban jiki suka yi aiki da shi. Imani yana da shika-shikai guda shida (6) kamar haka : Imani da Allah, da Mala'ikunsa, da littafansa, da Manzanninsa, da Ranar karshe, da Imani da kaddara mai dadi ko marar dadi. maganar datarufe wadannan manufar addinin islama shi yakan zauna kashi 2 ajikin mutane dawanda ya zamo daga shi zuwa mahaifansa da kakanninsa kakannin kakanninsa a musulunci sukatashi dawanda mahaifansane ko kakanninsa suka shiga suka shigardashi da wanda yashiga dakansa yana qarami ko yana babba Allah yana amfanine damai kyakkyawan aiki da zuciya mai kyau tayaya zamu fahimceta dahaka karmu yadda mu maida addinin Musulunci kamar tufafi kayan sawa muyi koqari mujajirce mumai dashi jinin jikinmu inmukadaukeshi tufafi musani wuya ko dadi na iyashiga tsakaninmu da addininmu yarabamu dashi inkuwa muka maidashi jinin jikinmu bamai iya rabamu shi abadan.