Musa Yahaya
Musa Auwal Yahaya (an haife shi a ranar 16 ga watan Disamba shekarar ta alif dari tara da casa'in da bakwai 1997) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Najeriya wanda a yanzu yake taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Vizela a Segunda Liga.
Musa Yahaya | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jahar Kaduna, 16 Disamba 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Hausa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | attacker (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 170 cm |
Klub din
gyara sasheMusa haifaffen garin Kaduna ne, Arewacin Najeriya, ya fara wasan kwallon kafa ne a Makarantar Mutunchi kafin a zabe shi ya wakilci Najeriya a gasar cin kofin duniya ta FIFA U-17 na 2013. Musa ya fara taka leda a ranar 28 ga Fabrairun 2016 a Segunda Liga bayan ya shigo a matsayin mai maye gurbin Theo Ryuki na minti 46th.[1]
Ayyukan duniya
gyara sasheMusa ya wakilci Najeriya a manyan wasannin duniya ciki har da na FIFA U-17 World Cup da 2015 FIFA U-20 World Cup.
Kididdigar aiki
gyara sashe- As of match played 28 February 2016.
Kulab | Lokaci | League | Kofin FA | Kofin League | Turai | Jimla | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rabuwa | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | ||
Portimonense SC | 2015-16 | Segunda Liga | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 |
Jimlar aiki | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 |
Manazarta
gyara sashe
Hanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Musa Yahaya at ForaDeJogo
- Musa Yahaya at Soccerway
- Musa Yahaya – FIFA competition record
- ↑ "Musa Yahaya finally debuts in Portugal". African Football. 28 February 2016. Retrieved 1 March 2016.