Mary Nkechi Timms, 'yar asalin Najeriya ce kuma mai rike da kambun sarauniyar kyau ta Pageant's Face of Next Generation Entertainment Awardsa shekarar 2017.

Mary Timms
Rayuwa
Haihuwa 28 ga Afirilu, 1981 (42 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a model (en) Fassara

Tarihin Rayuwa gyara sashe

Timms haifaffiyar garin Nnewi, ce na Jihar Anambra . Tana zaune ne a Amurka.

Karatu gyara sashe

Gasar Kyau gyara sashe

Face of Next Generation Entertainment Awards 2017 gyara sashe

A cikin shekarar 2017, Timms ta zama gwarzuwa a matsayin wadda ta lashe gasar kyau na shekarar 2017 da ake kira Face of Next Generation Entertainment Awards 2017 wanda aka gudanar a Upper Marlboro, Maryland, Amurka.

Manazarta gyara sashe