Margarate Thatcher (1925-2013) dai itace macen farko data zama Firaministan ƙasar Birtaniya kuma wasa wasa saida ta samu nasara a zaɓukan ƙasar har sau uku, woto dai sau uku tana zama Firaministan ƙasar a jere, tun daga shekarar 1979 da 1983 da kuma shekarar 1987.

Simpleicons Interface user-outline.svg Margaret Thatcher
Margaret Thatcher stock portrait (cropped).jpg
Chancellor of the College of William & Mary (en) Fassara

1993 - 2000
Warren E. Burger (en) Fassara - Henry Kissinger (en) Fassara
Member of the House of Lords (en) Fassara

26 ga Yuni, 1992 - 8 ga Afirilu, 2013
Member of the 50th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

11 ga Yuni, 1987 - 16 ga Maris, 1992
District: Finchley (en) Fassara
Election: 1987 United Kingdom general election (en) Fassara
President of the European Council (en) Fassara

ga Yuli, 1986 - Disamba 1986
Ruud Lubbers (en) Fassara - Wilfried Martens (en) Fassara
Member of the 49th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

9 ga Yuni, 1983 - 18 Mayu 1987
District: Finchley (en) Fassara
Election: 1983 United Kingdom general election (en) Fassara
President of the European Council (en) Fassara

ga Yuli, 1981 - Disamba 1981
Dries van Agt (en) Fassara - Wilfried Martens (en) Fassara
First Lord of the Treasury (en) Fassara

4 Mayu 1979 - 28 Nuwamba, 1990
71. Firaministan Birtaniya

4 Mayu 1979 - 28 Nuwamba, 1990
James Callaghan (en) Fassara - John Major
Minister for the Civil Service (en) Fassara

4 Mayu 1979 - 28 Nuwamba, 1990
Member of the 48th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

3 Mayu 1979 - 13 Mayu 1983
District: Finchley (en) Fassara
Election: 1979 United Kingdom general election (en) Fassara
Leader of the Opposition (en) Fassara

11 ga Faburairu, 1975 - 4 Mayu 1979
Edward Heath (en) Fassara - James Callaghan (en) Fassara
Leader of the Conservative Party (en) Fassara

11 ga Faburairu, 1975 - 27 Nuwamba, 1990
Edward Heath (en) Fassara - John Major
Member of the 47th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

10 Oktoba 1974 - 7 ga Afirilu, 1979
District: Finchley (en) Fassara
Election: October 1974 United Kingdom general election (en) Fassara
Shadow Secretary of State for Environment, Food and Rural Affairs (en) Fassara

5 ga Maris, 1974 - 11 ga Faburairu, 1975
Anthony Crosland (en) Fassara - Timothy Raison (en) Fassara
Member of the 46th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

28 ga Faburairu, 1974 - 20 Satumba 1974
District: Finchley (en) Fassara
Election: February 1974 United Kingdom general election (en) Fassara
Secretary of State for Education (en) Fassara

20 ga Yuni, 1970 - 4 ga Maris, 1974
Edward Short, Baron Glenamara (en) Fassara - Reg Prentice, Baron Prentice (en) Fassara
Member of the Privy Council of the United Kingdom (en) Fassara

20 ga Yuni, 1970 - 2013
Member of the 45th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

18 ga Yuni, 1970 - 8 ga Faburairu, 1974
District: Finchley (en) Fassara
Election: 1970 United Kingdom general election (en) Fassara
Shadow Secretary of State for Education (en) Fassara

10 ga Janairu, 1967 - 20 ga Yuni, 1970 - Edward Short, Baron Glenamara (en) Fassara
Member of the 44th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

31 ga Maris, 1966 - 29 Mayu 1970
District: Finchley (en) Fassara
Election: 1966 United Kingdom general election (en) Fassara
Member of the 43rd Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

15 Oktoba 1964 - 10 ga Maris, 1966
District: Finchley (en) Fassara
Election: 1964 United Kingdom general election (en) Fassara
Parliamentary Secretary to the Minister for Pensions (en) Fassara

9 Oktoba 1961 - 16 Oktoba 1964
Patricia Hornsby-Smith (en) Fassara - Norman Pentland (en) Fassara
Member of the 42nd Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

8 Oktoba 1959 - 25 Satumba 1964
District: Finchley (en) Fassara
Election: 1959 United Kingdom general election (en) Fassara
president of the Oxford University Conservative Association (en) Fassara

1946 - 1947
Rayuwa
Cikakken suna Margaret Hilda Roberts
Haihuwa Grantham (en) Fassara, 13 Oktoba 1925
ƙasa Birtaniya
United Kingdom of Great Britain and Ireland (en) Fassara
Ƙabila English people (en) Fassara
White British (en) Fassara
Harshen uwa Turancin Birtaniya
Mutuwa The Ritz London (en) Fassara, 8 ga Afirilu, 2013
Makwanci Royal Hospital Chelsea (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (transient cerebral isolation (en) Fassara)
Ƴan uwa
Mahaifi Alfred Roberts
Mahaifiya Beatrice Ethel Stephenson
Abokiyar zama Denis Thatcher (en) Fassara  (13 Disamba 1951 -  26 ga Yuni, 2003)
Yara
Karatu
Makaranta City Law School (en) Fassara
Kesteven and Grantham Girls' School (en) Fassara
Somerville College (en) Fassara
(1943 - 1947) Digiri a kimiyya : kimiya
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan/'yar siyasa, chemist (en) Fassara, autobiographer (en) Fassara, barrister (en) Fassara, business executive (en) Fassara, statesperson (en) Fassara da scientist (en) Fassara
Tsayi 165 cm da 1.66 m
Wurin aiki Landan
Kyaututtuka
Mamba Royal Society (en) Fassara
Privy Council of the United Kingdom (en) Fassara
Carlton Club (en) Fassara
Pilgrims Society (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci Falklands War (en) Fassara
Imani
Addini Methodism (en) Fassara
Anglicanism (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Conservative Party (en) Fassara
IMDb nm0857137
margaretthatcher.org

An dai hafi Margarate Thatcher ne a ranar 13 ga watan Oktoban 1925. kuma tayi makarantan Firamare na Kesteven da kuma sakandaren 'yan mata ta Grantham da kuma Somerville na jami'ar Oxford.

Kafin kuma ta shiga harkokin Siyasa a shekara ta 1959, ta kasance maibincike na kimiyyar kemistry daga shekarar 1947-54. A shekarar ta 1954 ne kuma ta zama cikakkar lauya. Daga shekarar 1970 zuwa 1974 kuma ta zama sakatariyar harkokin ilmi na Birtaniya.

A zamanin mulki ta ne dai Rhodesiya ta samu 'yancin kai ta zama Zimbabwe a shekarar 1979. Saidai wani abu daya ƙarawa Magarate Thatcher farin jin, shine nasasar da dakarun Indila suka samu a lokacin yaƙin tsibirin Falklands ashekarar 1982, abinda yasa Birtaniyawa suka sake zaɓen ta azaɓen shekara ta 1983. Gama ka ɗan daga cikin abinda take cewa bayan sarandar da Sojojin Angentina sukayi wanda kuma ya kawo ƙarshen Yaƙin, inda take cewa: Ina son sheda maku sarandar da Sojojin Argentina sukayi, wanda ya baiwa Birtaniya nasara a wannan yaƙi na mallakan tsibirin falklands: A shekarar 1990 ne Magarate Thatcher ta sauka daga kan muƙamin Firaministan Birtaniya, kuma sunan mijinta Sir Denis Thatcher. Kuma tana da 'ya'ya biyu Sir Marka Thatcher da kuma Hon. Carol Thatcher da jikoki biyu mace da namiji. Yanzu haka dai Madam Thatcher tana da shekaru 84 a duniya.

HotunaGyara

ManazartaGyara

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.