Louis Armstrong (an haifeshi a 4 ga watan Agusta, 1901 - 6 ga Yuli, 1971) wanda ake wa laƙabi da Satchmo ko Pops ya kasance ɗan Amurka jazz mai busa ƙaho kuma mawaƙi daga New Orleans, Louisiana . Ya raira waƙa da bushe-bushe da ƙaho da ƙaho . Ya kasance sananne a ƙasashe da yawa. An kuma san shi da kyakkyawar muryar rera waka kuma ya kuma karfafa salon watsawa zuwa duniyar jazz. Armstrong ya ci kyaututtuka da dama a lokacin aikin sa .
Louis Armstrong
Rayuwa Cikakken suna
Louis Daniel Armstrong Haihuwa
New Orleans , 4 ga Augusta, 1901 ƙasa
Tarayyar Amurka Ƙabila
Afirkawan Amurka Harshen uwa
Turanci Mutuwa
Corona (en) da New York , 6 ga Yuli, 1971 Makwanci
Flushing Cemetery (en) Yanayin mutuwa
Sababi na ainihi (Ciwon zuciya ) Ƴan uwa Abokiyar zama
Lil Hardin Armstrong (en) (4 ga Faburairu, 1924 - 1938) Lucille Armstrong (en) (4 ga Faburairu, 1942 - 6 ga Yuli, 1971) Karatu Harsuna
Turanci Malamai
Bunk Johnson (en) Buddie Petit (mul) King Oliver (en) Sana'a Sana'a
jarumi , street artist (en) , trumpeter (en) , bandleader (en) , conductor (en) , jazz musician (en) , mawaƙi , mawakin sautin fim , ɗan wasan kwaikwayo , mai rubuta waka , Mai shirin a gidan rediyo , recording artist (en) da marubuci Muhimman ayyuka
Louis Armstrong--a self-portrait (en) Kyaututtuka
Mamba
Louis Armstrong & His Orchestra (en) Louis Armstrong and His Hot Five (en) Louis Armstrong and His All-Stars (en) Sunan mahaifi
Satchmo da Pops Artistic movement
jazz (en) Yanayin murya
baritone (en) basso profondo (en) Kayan kida
trumpet (en) cornet (en) murya Jadawalin Kiɗa
ABC Records (en) Audio Fidelity (en) Columbia Records (mul) Decca Records (mul) IMDb
nm0001918
louisarmstronghouse.org
L zuwa R: Billy Strayhorn, Duke Ellington, Leonard Feather, da Louis Armstrong, 1946
Louis Armstrong a Oslo, Norway, 1955
Louis Armstrong
Ya mutu sakamakon bugun zuciya a ranar 6 ga watan Yulin 1971 a Corona, Queens, Birnin New York .