Lily Jane Collins (haihuwa: 18 Maris 1989) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka da Ingila. An haife ta a Guildford kuma an raine da a Los Angeles.

Lily Collins
Rayuwa
Cikakken suna Lily Jane Collins
Haihuwa Guildford (en) Fassara, 18 ga Maris, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi Phil collins
Abokiyar zama Charlie McDowell (en) Fassara  (2021 -
Ma'aurata Jamie Campbell Bower (en) Fassara
Taylor Lautner (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta USC Annenberg School for Communication and Journalism (en) Fassara : broadcast journalism (en) Fassara
Harvard-Westlake School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Turancin Birtaniya
Sana'a
Sana'a jarumi, model (en) Fassara, ɗan wasan kwaikwayo, socialite (en) Fassara, dan wasan kwaikwayon talabijin da marubuci
Tsayi 165 cm
Ayyanawa daga
Imani
Addini Kiristanci
Yahudanci
IMDb nm2934314

Tarihin rayuwa

gyara sashe

An haifi Lily Jane Collins a ranar 18 ga watan Maris a shekarar alif dubu daya da tamanin da tara

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe