Kola Muslim Animasaun
Kola Muslim Animasaun (an haife shi a ranar 5 ga Yuli 1939) ɗan jaridar Najeriya ne, marubuci kuma tsohon shugaban hukumar edita ta jaridar The Vanguard, babbar jaridar Najeriya.[1] An ƙaddamar da littafinsa mai suna From 1939 to the Vanguard of Moodern Journalism, a Nigerian Institute of International Affairs, Lagas a watan Yuli shekarar 2012 kuma bikin ya samu halartar Cif Bola Tinubu, shugaban Najeriya, tsohon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, da Abiola Ajimobi, Gwamnan jihar Oyo dake kudu maso yammacin Najeriya.[2]
Kola Muslim Animasaun | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 5 ga Yuli, 1933 (91 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | London School of Journalism (en) |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida da columnist (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Blessed reunion in Vanguard". The Nation. 2 February 2007. Retrieved 13 June 2015.
- ↑ "Ajimobi, Tinubu urge journalists to be fearless". The Punch. Archived from the original on 2015-06-15. Retrieved 2015-06-13.