Kola Adewusi ɗan siyasar Najeriya ne, Wanda ya taɓa riƙe muƙamin mataimakin gwamnan jihar Osun tu ashekarar 2022.[1] An zaɓi Adewusi mataimakin gwamna a zaɓen gwamnan jihar Osun a shekara ta 2022.[2]

Kola Adewusi
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Suna Kola (en) Fassara
Sunan dangi Adewusi (en) Fassara
Yaren haihuwa Yarbanci
Harsuna Turanci, Yarbanci da Pidgin na Najeriya
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe Mataimakin Gwamnan Jihar Osun
Ɗan bangaren siyasa Peoples Democratic Party
Addini Kiristanci
Hair color (en) Fassara black hair (en) Fassara

Manazarta.

gyara sashe