Kofoworola Bucknor-Akerele (an haife ta 30 ga Afrilu 1939) yar' siyasan Najeriya ce kuma tsohuwar Mataimakiyar Gwamnan jihar Legas. Ita ce mataimakiyar gwamna Bola Tinubu daga tsakanin 1999 da Nuwamba 2003.[1][2]

Kofoworola Bucknor
11. Deputy Governor of Lagos State (en) Fassara

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 - Femi Pedro (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa jahar Legas, 30 ga Afirilu, 1939 (85 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of Surrey (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan jarida da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Farkon rayuwa

gyara sashe

An haife ta ne a ranar 30 ga Afrilu 1949, kuma ta je makarantar Sakandaren CMS ta Legas kafin ta yi tafiya a 1949 zuwa Surrey England don Digirin Digirinta a Law..[3]

Ta samu difloma akan aikin Jarida a shekarar 1962, sannan ta yi aiki a matsayin mai kula da aikin jarida mai zaman kanta a mujallar BBC da VON Magazine.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "'The greatest lesson life has taught me at 70' -Kofoworola Bucknor-Akerele". Encomium. December 28, 2015.
  2. Femi Okurounmu (6 April 2010). Leadership Failure and Nigeria's Fading Hopes: Being excerpts from PATRIOTIC PUNCHES a weekly column in the Nigerian Tribune from 2004 – 2009. AuthorHouse. pp. 231–. ISBN 978-1-4490-8410-3.
  3. S. J. Timothy-Asobele (2004). The Producer of Our Time. Upper Standard Publications. ISBN 978-978-36946-6-8.
  4. "They labelled me military mole in NADECO for nothing Bucknor Akerele". Vanguard Newspaper. Retrieved 16 July 2016.