Kisan Kiyashin Koshebe
Kisan gillar Koshebe ya faru ne a ranar 28 ga Nuwamba shekarar 2020 a ƙauyen Koshebe, jihar Borno, arewa maso gabashin Najeriya. Kimanin fararen hula 110, akasarinsu manoma daga Jihar Sakkwato aka kashe; wasu shida sun ji rauni.
| ||||
| ||||
Iri | Kisan Kiyashi | |||
---|---|---|---|---|
Kwanan watan | 28 Nuwamba, 2020 | |||
Wuri | Koshebe (en) | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Adadin waɗanda suka rasu | 110 | |||
Adadin waɗanda suka samu raunuka | 6 | |||
Number of missing (en) | 8 | |||
Perpetrator (en) | Boko Haram |
Harin ya faru ne yayin da suke aiki a gonakin shinkafa kilomita 31 zuwa babban birnin Maiduguri daga arewa maso gabashin birnin Maiduguri.[1] An kuma lalata kayan gona na miliyoyin Naira a wani hari da ake tunanin ƙungiyar Boko Haram masu ikirarin Jihadi suka kai
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Boko Haram Slaughters 43 Farmers in Borno, Destroys Rice Farms - THISDAYLIVE". THISDAY. 28 November 2020. Retrieved 29 November 2020.