Karen Foo Kune
Eileen Karen Lee Chin Foo Kune, An haife ta a ranar 29 ga watan Mayu 1982 'yar wasan badminton ce kuma 'yar siyasa. Ita ce 'yar wasan motsa jiki ta Mauritius na shekara a 2004 da 2009.[1] [2] Ta shiga wasan badminton a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2008 kuma ta kai ga gasar Commonwealth a shekarun 2002, 2006, da 2010.[3] A shekara ta 2011, ta lashe lambobin tagulla a gasar wasannin Afirka ta All-Africa a gasar women's doubles da mixed doubles event.[4]
Nasarorin da ta samu
gyara sasheWasannin Afirka
gyara sasheWomen's doubles
Shekara | Wuri | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2011 | Escola Josina Machel, Maputo, Mozambique | </img> Priscilla Pillay-Vinayagam | </img> Stacey Doubell </img> Annari Viljoen |
10–21, 14–21 | </img> Tagulla |
Gasar Cin Kofin Afirka
gyara sasheWomen's singles
Shekara | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|
2006 | Salle OMS El Biar, Algiers, Algeria | </img> Juliette Ah-Wan | 9–21, 17–21 | </img> Tagulla |
2007 | Stadium Badminton Rose Hill, Beau Bassin-Rose Hill, Mauritius | </img> Kerry-Lee Harrington | 15–21, 19–21 | </img> Tagulla |
Women's doubles
Shekara | Wuri | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2002 | Mohammed V Complex Sport Complex, </br> Casablanca, Morocco |
</img> Anusha Dajee | </img> Chantal Botts </img> Michelle Edwards |
7–0, 7–8, 0–7 | </img> Tagulla |
2004 | Cibiyar Badminton ta kasa, </br> Beau Bassin-Rose Hill, Mauritius |
</img> Amrita Sawaram | </img> </img> |
</img> Tagulla | |
2006 | Salle OMS El Biar, </br> Algiers, Aljeriya |
</img> Amrita Sawaram | </img> Stacey Doubell </img> Michelle Edwards |
</img> Tagulla | |
2007 | Stadium Badminton Rose Hill, </br> Beau Bassin-Rose Hill, Mauritius |
</img> Grace Daniel | </img> Chantal Botts </img> Michelle Edwards |
19–21, 12–21 | </img> Azurfa |
2011 | Marrakesh, Maroko | </img> Kate Foo Kune | </img> Michelle Edwards </img> Annari Viljoen |
21–19, 9–21, 8–21 | </img> Tagulla |
Mixed doubles
Shekara | Wuri | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2007 | Stadium Badminton Rose Hill, </br> Beau Bassin-Rose Hill, Mauritius |
</img> Stephan Beeharry | </img> Georgie Cupidon </img> Juliette Ah-Wan |
14–21, 13–21 | </img> Tagulla |
BWF International Challenge/Series
gyara sasheWomen's singles
Shekara | Gasar | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|
2002 | Kenya International | </img> Grace Daniel | 0–7, 5–7, 4–7 | </img> Mai tsere |
2009 | Uganda International | </img> Margaret Nankabirwa | 21–16, 21–9 | </img> Nasara |
2009 | Mongolia International | </img> Monika Fašungová | 21–18, 12–21, 15–21 | </img> Mai tsere |
Women's doubles
Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2002 | Kenya International | </img> Anusha Dajee | </img> Rose Wanjala </img>Deepa A. Shah |
7–2, 7–1, 7–4 | </img> Nasara |
2006 | Mauritius International | </img> Grace Daniel | </img> Chantal Botts </img>Kerry-Lee Harrington |
21–15, 24–22 | </img> Nasara |
Mixed doubles
Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2010 | Mauritius International | </img> Yoga Ukikash | </img> Oliver Fossy </img>Elisa Chanteur asalin |
22–20, 22–20 | </img> Nasara |
- BWF International Challenge tournament
- BWF International Series tournament
Manazarta
gyara sashe- ↑ "MSC National Sports Award 2004 : Foo Kune et Chimier champions des champions" (in French). AllAfrica. Retrieved 3 January 2018.
- ↑ "Eric Milazar et Karen Foo Kune auréolés aux MSC National Sports Awards" (in French). L'Express . Retrieved 3 January 2018.
- ↑ "Karen Foo Kune Biography and Olympic Results" . Sports Reference. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 3 January 2018.
- ↑ "10es Jeux d'Afrique – Badminton: La paire Foo Kune-Vinayagum-Pillay en bronze" (in French). Le Mauricien . Retrieved 3 January 2018.