Kabiru Bala
Kabiru Bala, (An haife shi ranar 7 ga watan Junairu a shikara na 1964) farfesa ne, malamin ilimin gine-gine, kuma mataimakin shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya a yanzu.[ana buƙatar hujja]
Kabiru Bala | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Najeriya, 7 ga Janairu, 1964 (60 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Ahmadu Bello Digiri a kimiyya Jami'ar Ahmadu Bello Master of Science (en) Jami'ar Ahmadu Bello Doctor of Philosophy (en) | ||
Matakin karatu | Farfesa | ||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Malami da university teacher (en) | ||
Wurin aiki | Zariya | ||
Employers | Jami'ar Ahmadu Bello | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Tarihi
gyara sasheKabiru ya yi karatu a Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya inda ya samu digiri na farko a fannin gine-gine da kere-kere a shekarar ta 1985. Ya yi digirinsa na biyu da na uku duk dai a jami'ar Ahmadu Bello ta Zariya. Yayi wallafe-wallafe sama da 80.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.