Hailemariam Desalegn
Hailemariam Desalegn (harshen Amhara: ኃይለማሪያም ደሳለኝ ቦሼ) ɗan siyasan Habasha ne. An haife shi a shekara ta 1965 a Boloso Sore, Habasha. Hailemariam Desalegn firaministan kasar Habasha ne daga watan Agusta a shekara ta 2012 (bayan Meles Zenawi) zuwa watan Afrilu a shekara ta 2018 (kafin Abiy Ahmed).
Hailemariam Desalegn | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
27 ga Janairu, 2013 - 30 ga Janairu, 2014 ← Thomas Boni Yayi (en) - Mohamed Ould Abdel Aziz (en) →
20 ga Augusta, 2012 - 2 ga Afirilu, 2018 ← Meles Zenawi - Abiy Ahmed →
1 Satumba 2010 - 21 Satumba 2012 ← Seyoum Mesfin (en) - Berhane Gebre-Christos (en) → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Southern Nations, Nationalities, and Peoples' Region (en) , 19 ga Yuli, 1965 (59 shekaru) | ||||||
ƙasa | Habasha | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Jami'ar Addis Ababa Azusa Pacific University (en) | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa |
Southern Ethiopian People's Democratic Movement (en) Ethiopian People's Revolutionary Democratic Front (en) |