Kaaba
Ka'aba (Larabci ٱلْـكَـعْـبَـة Ka'abah) ana kuma kiran ta da al-Kaʿbah al-Musharrafah (Larabci ٱلْـكَـعْـبَـة الْـمُـشَـرًّفَـة Daki mai tsarki),[1] wani ginannen daki ne a birnin Makka na kasar Saudiyya mai matukar tsarki a tsakanin Musulmai.[2] (ٱلْـمَـسْـجِـد الْـحَـرَام Al-Masjid Al-Ḥarām, Masallacin Harami), Har ila yau kuma Musulmai kan kira shi da (بَـيْـت ٱلله Dakin Allah). Duk inda suke a duniya Musulmai ana bukatar su da su fuskanci bangaren wannan dakin lokacin gabatar da Sallah (صَـلَاة Ṣalât, Bautar Allah a Musulunce). Dakin kuma shine ake kira da (قِـبْـلَـة qiblah, mafuskanta) wato dai mafuskantar ta musulmai domin gabatar da Sallah.[3]
Kaaba | |
---|---|
ٱلْكَعْبَة ٱلْكَعْبَة ٱلْمُشَرَّفَة | |
| |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya |
Province of Saudi Arabia (en) ![]() | yankin Makka |
Tourist attraction (en) ![]() | Makkah |
Coordinates | 21°25′21″N 39°49′34″E / 21.4225°N 39.82617°E |
![]() | |
History and use | |
Ɗawafi | |
Karatun Gine-gine | |
Tsawo | 12.95 m |
Tsawo | 11.68 meters |
Yawan fili | 119 m² |
|





Daya daga cikin shika shikan Musulunci biyar shine aikin Hajji حَـجّ, a dakin na Ka'aba ne matattarar mahajjatan,duniya kuma kowanne Musulmi yana da fatan zuwa dakin koda sau daya ne a rayuwar sa domin dawafi (طَـوَاف tawaf, kewaya dakin sau bakwai da niyyar bauta ma Allah).[4] Hakanan ma bayan aikin Hajji haka dai musulman na yin dawafin a fakin yayin zuwansu Umara (عُـمْـرَة Umrah). Miliyoyin mutane ne ke ziyartar dakin domin tsarkake Allah, mutane daga wajen kasar Saudiyya 1,379,531 ne suka halarci dakin yayin aikin hajji na 2013, a shekarar 2014 ma Saudiyya ta sanar da adadin mahajjata daga wajen kasar ta 1,389,053 wadan da suka halarci hajjin shekarar yayin da yan kasar ta kuma kimanin mutane 63,375 ne suka samu halar ta.[5]
Tarihi Gyara
Asali Gyara
Asalin kalma da canzawarta
Mahanga ta addinin musulunci
Zamanin annabi Muhammadu (S.A.W) Gyara
Bayan Annabi Muhammad S.A.W Gyara
Tsarin gini da kuma cikinta Gyara
Mahimmancinta a addinin Musulunci Gyara
Dawafi
matsayin alkibla
Tsabtace ta Gyara
Manazarta Gyara
- ↑ Butt, Riazat (15 August 2011). "Explosives detectors to be installed at gates of Mecca's Holy Mosque". The Guardian. Retrieved 23 May 2021.
- ↑ Al-Azraqi (2003). Akhbar Mecca: History of Mecca. p. 262. ISBN 9773411273.
- ↑ Wensinck, A. J; Kaʿba. Encyclopaedia of Islam IV p. 317
- ↑ Wensinck & Jomier 1978, p. 319.
- ↑ Mubārakfūrī, Ṣafī al-Raḥmān (2002). The Sealed Nectar: Biography of the Noble Prophet. Darussalam. ISBN 978-9960-899-55-8.